Ga yadda zaku yi hadin da zai kara muku karfin gaba da jimawa

Kannywood Family
1 minute read
0
Duk wanda yake bukatar karfin gaba da kuma dadewa wajen yin jima’i da iyalinsa ga magani cikin sauki, domin wannan magani ne na musamman yana wanke mara kuma yana magance sanyin mace.
Ko da mata hudu ne da kai idan ka gwada wannan maganin zaka basu mamaki sosai, domin zakana gamsar dasu kamar yadda suke bukata. Abubuwan da za’a nema domin hada wannan magamin sune kamar haka. (1) – Garin Namijin goro. (2) – Garin Kanunfari. (3) – Garin Kimba. Idan kun kammala samowa wadannan abubuwan da muka jero muku, ga yadda zaku yi hadin maganin. Da farko za’a samu garin goro cokali 4 manya da kanunfari cokali 3 da garin kimba cokali 2 da rabi a hada su waje daya. Ana samun karamin cokali na shayi a zuba a cikin madara ko nono sai a juye sosai, sannan a asha idan ya rage saura awa daya kafin a kwanta da iyali. Wannan hadin zai dauki tsawon kwana 10 zuwa sati 2, amma insha Allah idan aka hada shi za’a sha mamaki sosai.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)